Kannywood

Sai An Bani Milliyan Daya Kafin Na Sake Fitowa A Wani Film

Sai An Cakemin Milliyan Daya Cass Kafin Na Yarda Na Sake Fitowa A Wani Sabon Fim, Idan Kudi Basu Kai Milliyan Daya Ba Bazan Sake Yin Wani Fim Ba, Cewar Jaruma Hadiza Gabon.

Shahararriyar Jarumar Nan Hadiza Aliyu Wacce Akafi Sani Da Hadiza Gabon, Ta Bayyana Cewa Ita Daga Yanzun Idan Har Kudin Sallamarta Bai Kai Naira Na Gugan Naira Har Milliyan Daya Ba, To GasKiya Ita Bata Sake Fitowa Kuma A Wani Shiri.

Ta Bayyana Hakane A Sabon Shirinta Da Take Gabatarwa, Mai Suna “Hadiza Gabon Talk Show” Inda Take Tattaunawa Da Jarumai Da Dama.

Ta Kuma Shaidar Da Hakan Ne A Hirar Da Tayi Da Bakuwarta Fati Washa. Ga Abin Da Hadiza Gabon Din Take Cewa.

Back to top button
error: Content is protected !!