Kannywood

Sahabi Madugu Yayi Martani Kan Masu Kushe Masa Amaryarsa

A Jiya Ne Mu Kawo Muku Cewa Jarumi Sahabi Madugu Na Cikin Shirin Kwana Casa’in Ya Angonce, Inda Hotunan Bikin Nasa Suketa Yawo A Shafukan Sada Zumunta.

Hakan Yasa Wasu Suka Dinga Kushe Kyan Amaryar Tashi, Shikuma Saiya Fito Yayi Martani Mai Zafi Akan Batun.

Ga Martanin Nashi Anan.

2 Comments

  1. Madugu allah yabada zaman lafiya na wallayi bakaburgeni amma yanzu ninaji inasonka fiye da dukkan jarumai allah yabada zaman lafiya

Back to top button
error: Content is protected !!