Kannywood

Sahabi Madugu Ya Angonce Kalli Shagalin Bikin

Jarumin Kwana Casa’in Sahabi Madugu Ya Angonce, Inda Yayi Aure A Cikin Wannan Satin,  Jarumin Dai An Sanshi A Matsayin Saurayin Salma Na Gidan Tsohon Gwamna Bawa Mai Kada.

Kalli Shagalin Bikin Nashi Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button