E News
Safara’u Tana Wanka A Swimming Pool
Sabon Bidiyon Safara’u (Safaa) Tana Wanka A Cikin Swimming Pool Ko Kunya Babu! Mawakiyar Ta Saki Sabon Bidiyon Nata Ne Lokacin Da Ake Tsaka Da Jimamin Rashin Ubangidanta Wato Mr442, Inda Yanzun Haka Yake Rike A Hannun Jami’en Tsaro A Kasar Niger.
Bidiyon Da Jarumar Ta Saki, Ya Jawo Mata Magana. Duk Da Cewa Ita Safara’u Ta Shafawa Idonta Toka Game Da Duk Abin Da Mutane Suke Cewa Ko Zasuce Akanta. Tun Bayan Da Bidiyon Tsiraicinta Ya Bayyana,
Ga Bidiyon Duk Da Cewa Bashi Da Tsayi.







