Labarai

Safara’u Ta Rungume Mr 442 Lokacin Da Zasu Rabu

Safara’u Ta Rungumi Uban Gidanta Mr442 Inda Shi Kuma Ya Kusan Kuka Lokacin Da Zata Tafi Wajen Iyayenta. Safiya Yusuf Wacce Akafi Sani Da SAFAA. Tayi Ban Kwana Da Ubangidan Nata Ne Lokacin Da Take Kokarin Dawowa Gida, Inda Ya Kusan Kuka Saboda Kewarta Da Yayi.

Mawakin Dai Shine Ubangidanta A HarKar Waka, Inda Zuwa Yanzun Sunyi Kusa Wakoki 5 Ita Dashi Mr44 Din. Idan Baku Manta Ba. Cikin Kwanakin Nan Ubagidan Nata Ya Fito Yayi Kaca Kaca Da Jaruman KannyWood Kan Cewa Sun Taso Safara’u A Gaba.

Kalla Bidiyon Nasu.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button