E News
Safara’u Da Mr 442 Sun Sha Da Kyar!
Mawakiya Safara’u Da Ubangidanta Mr 442 Sun Sha Da Kyar A Garin Kaduna Wajen Wasan Sallah Da Suyi. Wasu Bidiyoyi Da Suke Yawo A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Tiktok Ya Ya Nuna Yadda Mawakin Da Mawakiyar Suta Fama Da Mutane A Wajen Wasan Sallar Nasu.
Sannan Wasu Matasa Sunata Wallafa Bayanai Kan Yadda Mawakan Susha Da Kyar A Wajen Wasan Bikin Babbar Sallah. Mun Kawo Muku Kadan Daga Cikin Wasu Bidiyoyin Da Aka Nuna Mawakan. Yadda Suyi Fama Da Mutane.