Kannywood

Sadik Sani Sadik Da Minal Ahmad Sun Bada Mamaki

Bidiyon Sadik Sani Sadi Da Jaruma Minal Ahmad (Nana Izzar So) Sun Bada Mamaki A Wakar “CHASS” Jaruman Dai Sun Bayyana Cikin Wani Gajeran Bidiyo Inda Akagansu Suna Rawar, Sabuwar Wakar Ado Gwanja Mai Suna “CHASS

Abin Mamaki Shine, Ba.a Fiya Ganin Jarumi Sadik Sani Sadik Din Yana Fitowa Tare Da Sabbin Jarumai Mata Ba, Sannan Kuma Jarumin Ba.a Fiya Ganin Bidiyoyinsa Barkatai A Shafin Tiktok Ba, Sai Wannan Karon.

Ita Kuma Dama Minal Ahmad Ta Shahara Wajen Yada Bidiyoyinta A Shafukan Sada Zumunta, Mun Kawo Muku Bidiyon Domin Kuma Ku Kalla, Yadda Suke Rawar “CHASS” Bayana Nayi Mini Ciwo, A Sosa.

Back to top button
error: Content is protected !!