Kannywood

Sabuwar Salma Tana Shan Cece Ku Ce

Har Yanzun Sabuwar Salma Ta Kwana Casa’in Tana Shan Cece Ku Ce Kan Hotunanta Na Shigan Tsiraici, Sai Dai An Bayyana Cewa Wannan Hotunan Ba Na Yanzun Bane. Ta Dade Da Yinsu.

Jarumar Dai Tun Kafin Shigarta Cikin Shirin Kwana Casa’in Mawakiyace Ta Gambara Wato Hiphop,.

Da Yawan Mutane Dai Har Yanzun Ita Wannan Sabuwar Jarumar Bata Kwanta Musu Ba Akan Tsohuwar Jarumar, Inda Suketa Bayyana Ra’ayin Cewa Su Fa Wancan Tsohuwar Jarumar Tafi Burgesu.

Ga Hotunanta Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button