Kannywood
Sabuwar Motar Nafisa Abdullahi Na 40 Milliyan
Kalli Sabuwar Motar Da Nafisa Abdullahi Ke Hawa Ta Zunzurutun Kudi Naira Milliyan Arba’in (40 Millions Naira) Inda Motar Ta Dauki Hankula, Wani Bidiyo Da Nafisan Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta. Anganta Tana Hawa Wata Sabuwar Mota Kirar Chevrolet.
Bayan Da Masana Harkar Motar Sugani, Sunyi Ittifakia Kan Cewa Motar Zata Iya Kai Wannan Kudin Da Ake Tunani, Sai Dai Motar Bawai Yanzun Nafisan Ta Siyeta Ba. Tayi Watanni A Wajenta,
Jarumar Takan Fita Kasashen Duniya Yin Harkokinta, Inda Bayan Idan Ta Dawo Kasar Nan Ne Take Samun Damar Hawa Sabuwar Motar Nata. Ga Bidiyon Motar Mun Kawo Muku.








Fati Niger nake so.kuma ina mai bukatan number ta Don in shaida mata ta sani Don ina sonta da aure in tana So na.ina Bauchi Nigeria.
[email protected]