Kannywood

Sabuwar Motar Hassana Muhammad

MashaAllah! Amaryar Abubakar Bashir Maishadda Da Sabuwar Motarta, Kalli Yadda Take Rawa Sabida Farin Ciki. Anga Amarya Hassana Muhammad Tsaye A Gaban Wata Sabuwar Falleliyar Mota, Alamu Sun Nuna Tana Cikin Farin Ciki.

A Hoton Farko Ta Wallafa Kamar Haka “Wazai gayamin nan inane??” Idan Sabuwar Motar Ta Siya Ko A Siya Mata. Muna Mata Fatan Allah Yasanya Alkairi Amin.

Ga Bidiyon Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button