Labarai

Sabuwar Masifa Ta Kunnu Kai A Shafin Tiktok

Wa’iyazu Billahi! Duniya Ina Zaki Damu, Wata Sabuwar Musifa Ta Kunno Kai A Shafin Tiktok, Inda Aka Samu Wasu Masu Iqirarin Ba Ubangiji, (Wa’iyazu Billahi!) Kuma Masu Wannan Iqirarin Hausawa Ne,

An Saba Jin Irin Wannan Abubuwan Amma Kuma Ba’a Nan Yankinmu Na Hausawa Ba, Shiyasa Fitowan Da Wadannan Mutanen Su Farayi A Shafin Tiktok Abun Ya Zama Wani Sabon Qalubale,

Wannan Lamarin Ya Girgiza Mabiya Shafin Tiktok Musanam Musulmai Kuma Hausawa, Inda Mutane Keta Bayyana Ra’ayoyinsu Game Da Ire Iren Waddan Mutanen Masu Iqirarin Ba Allah – Wa’iyazu Billahi!.

Scholarships for Nigerian Students: 2022/2023 Application Form Portal

 

Ubangiji Allah Ka Mana Iyaka Da Katangar Karfe Tsakaninmu Da Irin Wadannan Mutanen Amin. Ga Bidiyonsu Da Kuma Yadda Mutane Ke Raddi Akansu.

Back to top button
error: Content is protected !!