Kannywood

Sabuwar Jarumar KannyWood Daga Niger

Kyakyakwar Sabuwar Jarumar KannyWood Mai Suna Aisha Yusuf Jolina Daga Kasar Niger. Wata Kyakyakwar Fuska Tana Gaf Da Bude Sabon Babi A Masana’antar KannyWood Inda Itama Take Son Fasowa Da Zafinta.

Jaruman KannyWood Da Dama Musanman Ma Mata, Sukan Zo Daga Kasashe Makobtan Nigeria Su Shigo Harkar Fina Finan Hausa, Kuma Suyi Suna, Har Su Sami Daukaka. Wasu Kuwa Akasin Hakan Ake Samu Inda Koda Sunzo Basu Samu Suyi Suna Ballantana Ma Har Su Sami Daukakar.

Mun Kawo Muku Bidiyoyin Wannan Kyakyakwar Jarumar Wato Aisha Jolina, Inda Akesa Rai Nan Bada Jimawa Ba Zata Shahara A Masana’antar Na KannyWood. Kalli Bidiyoyin Jarumar.

 

Back to top button