Video

Sabon Videon Cashewar Nafisa Abdullahi

Nafisa Abdullahi Ta Saki Wani Sabon Bidiyonta Inda Take Cashewa. Sai Dai Bidiyon Ya Dauki Hankula Sosai.

Kalli Bidiyon Anna

 

 

3 Comments

  1. Nafisa yasaki video nafisa tayi kaza tace kaza ni Kuna bani mamaki idan Kuna fadin irin wan Nan magan ganu wallahi

    Toh meyasa kuke samata Ido a harkokin lammuranta ne? Shin Kuma meyasa bakwa fadar alheri da tayi Sai sharri ko kunaso kuce tunda tashiga kennywood Bata taba yin alheriba ? Haba jama’a

    Kufadi Alkairi kokuyi shiru dabakinku

  2. Allah ka shiriya mu don girma maxo Allah namesake ya kama ta ki dena wasu abu for now don girma ya zo miki fa

Back to top button
error: Content is protected !!