Kannywood

Sabon Shugaban Tace Fina Finai. Ungulu Ne Da Kan Zabo

Malam Sunusi Oscar Ya Fada Hakanne A Wata Hira Da Akayi Dashi A Ranar Monday

Yace Sunasi Kamar Yadda Tsohuwar Gwamnatin Tayi Amfani Da Hukumar Tace Finafinai Ta Bata Komai To Suma Sunasi Suyi Amfani Da Hukumar Tace Finafinai Dan Su Gyara Komai Ta Inda Ahau Tanan Ake Sauka

To Amma Matsalar Da suke Fuskanta Shi Wannan Jarumi Nasu Suna Masa Kallon Ungulu da Kan Zabo Ne Domin Tunda Yazo Bai Tsaya Yayi Abunda Ya Kamata Yayi Na Gyara Ba Yanata Bin Masu Maganin Basir Da Na Shawara Wanda Ba Abinda Ya Kamata Yayi Ba Kenan Da Yawan Ziyarce Ziyarce Da Daukan Hotuna Basu Ya Kamata Yayi Bah

A Cewarsa Kullum Mutane Suna Waqa Suna Zagin Gwamnatin Jahar Kano Ya Tsaya Beyi Abinda Ya Kamata Bah Ko Da Yake Daga Ranar Da Aka Rakashi Ma Mutane Ya Kamata Su Gane Bashida Niyyar Yayi Gyara A Tsarin Tunda Suka Gansa Da Wadance Mutanen Suna Dariya Suna Shewa Domin Mutanen Da Suka Rakashi Wadancan Mutanenne Da Aka Gansu Sunyi Ba Dai Dai Bah

Daga Qarshe Malam Sunusi Oscar 442 Na Baiwa Mai Girma Gwamnar Jahar Kano Da Yayi Gyara Dangane Da Lamarin Kar Suzo Sunayin Abu Tufka Da Warwara

Back to top button
error: Content is protected !!