Labarai

Sabon Masallacin Da Akaba Shiehk Nuru Khalil

Bayan Tsigeshi Daga Limancin Sheikh Nuru Khalid Yayi Martani Akan Sabon Masallaci Da Aka Bashi, Sannan Sheikh Din Har Ya Fara Gudanar Da Karatunsa Kamar Yadda Ya Saba Yi, Digital Imam Din Dai An Tsigeshi Ne Bisa Suka Da Yake Yawanyi Ga Gwamnati.

Sai Dai Imam Din Ya Bayyana Cewa Shi Babu Abin Dazai Fasa Dole Sai Ya Fadi GasKiya Domin Shi Kullun Yana Kokarin Kare Rayukan Yan Kasar Sa Ne. Koda Zai Rasa Ransa Indai Sakon Da Yake Isarya Zai Isa Inda Ake So To Alhamdulillah.

Ga Karatunsa Na Farko Da Kuma Martanin Da Yayi A Wannan Bidiyon Da Yake Kasa.

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!