Kannywood

Sabon Cece Ku Ce Ya Barke Kan Wayar Ummi Rahab

Cece Ku Ce Ya Barke Kan Ganin Jaruma Ummi Rahab Da Sabuwar Wayar IPhone 13 Pro Max, Inda Ake Kiyasta Kudin Wayar Kan Dubu Dari Bakwai Zuwa Da Hamsin.

Inda Wasu Ke Ganin Baikamata Tana Karamarta Aganta Da Irin Wannan Manyan Wayarba.

Ummi Rahab Itace Ta Biyi Cikin Jaruman KannyWood Dasu Fara Siyan Wannan Wayar Na IPhone 13 Pro Max. Bayan Sadiya Haruna.

Menene Ra’ayoyinku Kan Wannan Batun??

Sannan Zakuji Yanda Adam A Zango Da Kuma Ado Gwanja Su GamubDa Tsautsayi A Kasar Niger.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button