Sabbin Wakokin Hausa Download Audio Mp3
Sabbin Wakokin Hausa Download Audio Mp3
Wannan Shafin Munkawo Muku Shine A Cikin Wannan Website Din Namu Domin Sauke Tare Da Sauraran Sabbin Wakokin Hausa Musanman Ma Na Wannan Shekarar Da Muke Ciki,
Ba Sabbi Kawai Ba Harma Da Tsofaffin Wakokin Hausa Zamuyi Kokari Domin Mu Dinga Kawo Muku Su Domin Ku Da Kuma Jin Dadin Ku.
Wakokin Da Muka Kawo Muku Da Kuma Wanda Zamu Kawo Muku A Wannan Shafin, Sun Hada Da Wakokin Fina Finai Na Hausa, Wakokin Hausa Hip Hop Wakokin Video Na Kallo,.
Mawakan Da Zaku Dunga Samun Wakokin Nasu A Wannan Shafin Na Sabbin Wakokin Hausa, Sun Hada Da
- Umar M Shareef
- Nura M Inua
- Abdul D One
- Hamisu Breakers
- Muhammad Melery
- Isah Ayagi
- Umar MB
- NamenJ
- Adam A Zango
- Nazifi Asnanic
- Ali Jita.
Da Sauran Shahararrun Mawakan Mu Na Hausa Hip Hop Kamar Su.
- DJ Ab
- ClassiQ
- Dezeel
- B.O.C Madaki
- Morell
- Lilin Baba
Da Sauran Mawaka Da Dama..
Anan Munyi Kokari Wajen Kawo Maku Wasu Wakokin Ta Yanda Zaku Dinga Sauke Su Cikin Sauki Akan Wayoyinku.
Wadannan Sune Shafukan DaZaku Dinga Samun Wakokin Mawaki, Kamar Haka..
Umar M Shareef : Ku Taba Nan Wajen ➡ Domin Sauke Wakokin Umar M Shareef Cikin Sauki
Nura M Inua: Ku Taba Nan Wajen ➡ Domin Sauke Wakokin Nura M Inua Cikin Sauki
Abdul D One: Ku Taba Nan Wajen ➡ Domin Sauke Wakokin Abdul D One Cikin Sauki
Hamisu Breaker: Ku Taba Nan Wajen ➡ Domin Sauke Wakokin Hamisu Breaker Cikin Sauki
Muhammad Melery: Ku Taba Nan Wajen ➡ Domin Sauke Wakokin Melery Cikin Sauki
Isah Ayagi: Ku Taba Nan Wajen ➡ Domin Sauke Wakokin Isah Ayagi Cikin Sauki
Umar MB: Ku Taba Nan Wajen ➡ Domin Sauke Wakokin Umar MB Cikin Sauki
Namenj: Ku Taba Nan Wajen ➡ Domin Sauke Sabbin Wakokin Namej Cikin Sauki
Sai Ku Shiga Nan ➡ Sabbin Wakokin Musics Domin Sauke Sauran Wakokin Mawakan