Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Yanzu – Yanzu Rushe Gidan Dauda Kahutu Rarara, Cikin Kwanakin Nan ne Muke Samun Labarin Gwamnatin Kano Tana Kokarin Rushe Gidan Shahararren Mawakin Siyasan Nan. Dauda Rarara Kahutu.
Inda Gwamnatin Kanon Take Zargin Mawakin Baiyi Gidansa Akan Qa’ida Ba. Yayi Handama Da Baba Kere Ne, Lamarin Ya Dauki Hankula, Inda Mutane Keta Cece Kuce Kan Lamarin, Inda Suke Ganin Kamar Wata Bita Da Kulli Aka Shiryawa Mawakin.
A Kwanakin Baya Ne Aka Samu Takun Saqa Tsakanin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje Na Jihar Kano, Da Kuma Mawakin Na Siyasa.
Ku Kalla Bidiyon Nan Domin Ganin Yanda Lamarin Ya Kasance.