Kannywood
Rikici Tsakanin Sadiya Haruna Da Teemah Makamashi
Rikici Ya Barke Tsakanin Teemah Makamashi Da Sadiya Haruma, Kan Wani Bidiyon Tsiraici Inda Safiya Haruna Ke Kokarin Tonawa Jaruma Teemah Makamashi Asiri.
Rikicin Ya Barke Ne Cikin Shafin Titkot Inda Yan Matan Biyu Su Fito Sunata Surutai, Yanzun Dai Shafukan Jaruman Biyu Ya Kama Da Wuta Inda Suketa Rikici.
Ga Bidiyon Rikicin Nasu Anan.
I like this page