Kannywood

Rikadawa Ya Bayyana Dalilinsa Na Rungumar Wata

Jarumi Rabiu Rikadawa (Baba Dan Audu) Cikin Shirin Labarina, Ya Bayyana Dalilin Da Yasashi Rungumar Wata Jaruma A Cikin Shiri,

Hakan Ya Faru Ne Bayan Daya Daura Wani Hotonsa A Shafin Sada Zumunta, Inda Mabiyan Shafin Nasa Suka Tasoshi A Gaba Kan Cewa Lallai Ya Rungumeta.

Mutane Da Yawane Ne Daga Cikin Mabiyan Nashi Su Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Hoton. Inda Ya Samu Damar Bawa Mutanen Amsa Domin Kare Kansa.

Ga Cikakken Videon Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button