Kannywood
Rigimar Ummi Rahab Da Adam A Zango Ya Tafi Wajen Hukuma
Toh Fa! Allura Ta Tono Garma, Rigimar Adam A Zango Da Ummi Rahab Ta Tafi Wajen Hukuma, A Cikin Kwanakin Nan Ne Dai Sabon Rigima Ya Barke Tsakanin Adam A Zango Da Kuma Diyarsa Wato Ummi Rahab, Inda Akayi Rabuwar Uwaka UbanKa.
Yanzun Dai Rigimar Tayi Qamari Inda Lamarin Ya Tafi Gaban Hukuma,
Ga Cikakken Labari Anan.







