Kannywood

Rigima Ta Barke Tsakanin Naziru Sarkin Waka Da Nafisa Abdullahi

Sabuwar Rigima Ta Kaure Tsakanin Nazir SarKin Waka Da Nafisa Abdullahi, Kan Cewa Da Tayi “Yakamata Mutane Su Daina Haifar Yara Da Yawa Idan Sun San Bazasu Iya Tarbiyyar Dasu Ba”.

Hakan Ne Yasa SarKin Wakan Yayi Zazzafar Martani Ga Nafisa Abdullahi Inda Ya Wallafa A Shafin Sada Zumunta. Idan Baku Manta Ba A Watannin Baya Ne Aka Sami Hargitsi Tsakanin Naziru SarKin Waka. Da Ilahirin Jaruman KannyWood. Inda Daga Baya Aka Hau Teburin Sasanci.

Maganar Ta Nafisa Abdullahi Wasu Da Dama Sun Goyi Bayanta, Inda Wasu Mutanen Da Dama Kuma Su Nuna Rashin Goyon Baya Akan Maganar Nata.. Haka Zalika Itama Martanin Ta SarKin Wakan Wasu Da Dama Sun Kalubalance Shi Musanman Ma Jaruman KannyWood.

Ga Dai Yadda Ta Kasance Martanin Na SarKin Waka Kan Maganar Ta Nafisa Abdullahi. Da Kuma Yadda Mutane Suka Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Wannan Batu.

 

Back to top button