KannywoodVideo

Reception Din Auren Ummi Rahab Da Lilin

Yanda Akayi Reception Din Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba, Bikin Lilin Baba Ko Pre Wedding Pictures Ba.ayi Ba. Sannan Ta Bangarensa Banda Kwallo Ba’abin Da Akayi. Sai Dai Kuma Ta Bangaren Amaryar Ce Kawai Akayi KAMU. Hakan Ne Yasa Mutane Da Yawa Sha’awar Auren Na Lilin Baba Da Ummi Rahab. Ganin Cewa An Takaita Bidi’a.

Bayan Da Aka Daura Aure, Sai A Dunguma Zuwa Wajen Reception Wato Inda Akaci Asha Mutane Su Gide Allah Tare Da Sama Auren Albarka. Bayan Nan Ne Kuma Ango Yasa Amaryarsa A Gaban Mota Daga Garin Kano Zuwa Garin Kaduna Inda Zai Zauna Da Ita.

Mun Kawo Muku Yadda Wajen Reception Din Ya Kasance. Inda Jaruman KannyWood Da Mawaka Zuwa Abokai Da Yan Uwan Amarya Dana Ango Su Cika Wajen Domin Diban Girka Da Sanyaya Maqosa. Ga Cikakken Bidiyon Nan Mun Kawo Muku.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button