Kannywood

Rayya Tabi Sahun Safara’u Itama Ta Fara Waka

Toh Fa!! Rayya Itama Taba Sahun Tsohuwar Abokiyar Aikinta A Cikin Shirin Kwana Casa’in, Inda Itama Ta Fara Fitowa A Wakar Rapping.. Yanzun Haka Wani Gajeran Bidiyo Yana Yawo A Shafukan Sada Zumunta, Inda Akaga Rayya Tana Wata Wakar Rapping Na Turanci.

Hakan Ya Jawo Cece Ku Ce Sosai, Domin Ganin Kar Itama Rayyan Ta Fada Halin Da Safara’u Ta Fada Na Wakokin Rashin Kunya Da Rashin Tarbiyya. Zuwa Yanzun Dai Ba.aga Cikakken Bidiyon Wakar Ba, Sai Dai Ana Sa Ran Nan Bada Jimawa Ba Cikakken Bidiyon Zai Bayyana.

Duk Da Ba.aji Ta Bakin Jarumar Ko Ta Fara Waka Ne, Amma Dai Alamu Sun Nuna Itama Yanzun Ci Biyu Ga HarKar Fim, Ga Kuma Waka, Ba Kamar Yadda Safara’u Tace Ba “Ta Canja Gida, Ta Canja Kala, Tabar Sana’ar Wa ‘Yan Wahala”

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button