Video
Rawar Nafisa Abdullahi Da Ya Jawo Cece-Kuce
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta dora bidiyon wata Rawa da ta yi a shafinta na Instagram inda ta bayyana cewa ta dade bata yi rawa ba.
Nafisar ta yi rawar ne da wakar Pon de Replay ta Rihanna.
Rawar ta dauki hankula sosai inda wasu masoyan nata suka yaba, wasu kuma suka kushe.
Daga: HutuDole