Kannywood

Rashin Wanda Zai Aurenine Yasa Haryanzun Banyi Auren Ba – Inji MarYam Yahaya

Jaruma Maryam Yahaya ta bayyana cewa, rashin mijin aure ne ya saka har yanzu take yin harkar fim

Ta ce komai lokaci ne da aure da mutuwa duka na Allah ne, saboda haka idan lokacinta yayi dole zata yi


Ta bayyana irin nasarorin da ta samu a harkar ta fim da kuma wani babban kalubale da ta fuskanta a lokacin da take shirin fara harkar fim
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausan nan wacce tauraruwar ta ke haskawa a yanzu, Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata yin aure a yanzu.
Jarumar ta bayyana hakan ne a wata hira da tayi da gidan rediyon Freedom dake Kano, inda ta ce: “Aure da mutuwa duk lokaci ne na Allah, idan lokacina yayi zan yi dole, yanzu babu mijine, ku fito ku aure ni, rashin miji ne ya hanani yin aure, kowa yasan maza na wahala yanzu.”

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!