Kannywood

Rashi Lafiyar Maryam Yahaya Ya Haifar Da Sabon Cece Ku Ce

Rashin Lafiyar Jaruma Maryam Yahaya Ya Haifar Da Sabon Cece Ku Ce Tsakanin Jaruman KannyWood Da Kuma Mabiyansu A Shafukan Sada Zumunta.

Sabin Cece Ku Cen Ya Barke Ne Bayan Da Jaruman Ta Wallafa Sabbin Hotunanta A Rame, Inda Wasu Ke Cewa Anya Kuwa Ba Wani Babban Lamari Bane Ya Faru Da Zaruman.

Cewar Jaruman Typhoid Da Maleria Ke Damunta A Kwanakin Baya Da BBCHausa Suyi Hira Da Ita.

Menene Ra’ayoyinKu Game Da Ciwon Nata.

6 Comments

  1. Ina mata fata Allah Ya bata lfy, domin rashin nakan kowa ga dukkan me rai.

Back to top button
error: Content is protected !!