Kannywood

Rarara Yasa Kyautar Kudi Mota Da Wayoyi

Mawaki Dauda Rarara Kahutu Yasa Manyan Kyautuka Dasu Shafi Motoci, Kudade Da Wayoyi Akan Wannan Wakar Da Yayiwa Tinubu, Ga Masu Rabo Zasu Iya Cin Kyaututtukar.

Mawakin Yayiwa Sabon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar APC Wato Ahmed Bola Tinubu (Jagaban) Waka. Inda Akan Wakar Ne Mawakin Yasa Wadannan Kyaututtukar  Kalla Bidiyon Domin Jin Yadda Mutum Zai Iya Cin Kyautar.

Sauke Wakar Nan Anan Domin Jinta.

MUSIC: Dauda Kahutu Rarara – Jagaban Shine Gaba

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!