Labarai
Rarara Yaci Gana Da Samun Kyautar Mota
Masha Allah! Dauda Rarara Kahutu, Yaci Gaba Da Samun Manyan Kyautuka Da Milyoyi Bayan Kona Masa Gida. Mangal Ya Bashi Sabuwar Mota.
DA ƊUMI-ƊUMINSA: Shahararren Dan Kasuwan Nan Dan Asalin Jihar Katsina Kuma Mamallakin Babban Kamfanin Zirga-Zirgan Jiragen Sama Na Max Air, Alh Dahiru Mangal Ya Gwagwaje Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara da Sabuwar Mota.
Kalli Bidiyoyin Nan.







