Musics

Rarara Ya Saki Sabuwar Zazzafar Waka Kan Canjin Kudi

Yanzun Yanzu: Mawaki Dauda Rarara Kahutu, Ya Saki Sabuwar Zazzafar Waka, Kan Canjin Kudi. Mawakin Ya Saki Wakar Ne. Ana Kan Ganiyar Kada Gangar Siyasa.

Inda Yayi Raddi Kan Cewa Wannan Canjin Kudin Ya Zai Taba Takarar Da Asiwaju Bola Ahmad Tinubu Yakeyi. Inda Yace Akwai Maqarqashiya Cikin Canjin Kudin.

Kafin Ma Yayi Raddi. Jam’iyyar APC Ita Ta Fara Raddi Kan Canja Kudin.

Back to top button
error: Content is protected !!