Ungategored

MUSIC: Rarara – Kurunkus 4-0 Ft Ado Gwanja Ft Alfazazi

Sabuwar Wakar Dauda Rarara Kahutu, Mai Taken Kurunkus 4-0 Kenan. Wakar Hadin Guiwa Tare Da Shahararen Mawaki Ado Gwanja Da Alfazazi Sai Kuma Jidda Da Mudansir Da Wasu Mawakokin.

Wakar Tazo Ne Bayan Nasarar Da Kotun Koli Ta Yake Ta Sake Tabbatar Da Gwanma Mai ci, Doctor Abdullahi Umar Ganduje A Matsayin Wanda Shine Dai Wanda Yayi Nasara A Zaben Daya Gabata A Shekarar Data gabata 2019.

Wannan Shine Karo Na Hudu Kenan Da bangaren Su PDP Wato Abba Gida Gida Ya Shigar, Amma Bai Samu Nasara Ba.

Ku Garzaya Ku Sauke Wakar Don Jin dadinku

Back to top button
error: Content is protected !!