Ran Maryam Babban Yaro Ya Baci Inda Tayi Martani Mai Zafi
Cikin Fushi Maryam Babban Yaro Ta Fito Tayi Martani Kan Mutanen Da Suke Ce Mata, “Ta Qare Mata Ta Dawo Shoshiyal Mediya Tana Maula”, Tun Kwanakin Baya Ne DaibMutane Su Taso Jarumar A Gaba, Inda Kowa Ke Fadin Abun Dake Bakinsa Mai Dadi Da Marar Dadi.
Da Yawa Dai Suna Cewa Mata Harkar Karuwancin Da Takeyi Ya Kare Mata. Shiyasa Yanzun Ta Dawo Ga Allah. Kuma Ta Fito Shoshiyal Mesiya Tana Maula, Wannan Lamarin Ya Harsala Jarumar Inda Ta Fito Tayi Bidiyo Domin Yin Martani Ga Wadannan Mutanen Masu Fada Mata Ire Iren Wadannan Maganganun Da Basu Dace Ba.
Jaruma Maryam Gidado Dai. Jaruma Ce Da Taja Zarenta A Shekarun Baya, Inda Tayi Fina Finai Masu Dama, Sai Dai Kuma Daga Baya Anzo An Daina Amfani Da Jarumar A Yawancin Fina Finai Da Akeyi.
Shekarun Baya Kadan Dasu Gabata Ansha Fama Da Jarumar Wajen Nuna Rashin Jinta A Fili, Inda Take Yawan Jawo Ma Kanta Magana, Amma Yanzun Jarumar Daga Ganinta Jikinta Yayi La’asar.