Kannywood
Rahama Sadau Tayi Martani Mai Zafi Akan Wata Tace mata ‘Annoba ce Ta Zagi Musulmi’
A kwanakin nan dai sai abubuwa ke da faruwa akan bude gidan abincin da jaruma Rahama Sadau tayi akan irin fitar da tayi shine yayi ya dauki hankalin mutane sosai.
Shine Hausaloaded ta samu wani martani da wata a twitter mai suna dady Princess tayi mata inda take cewa mata
” Ai bamu tsaneta. Duk wanda zai kawo cikas cikin addini, Manson Allah yace a gujeshi in yaki gyarawa.
@Rahma_sadau
annobace tunda ta zagi musulunci!!!”
Sai tayi masa martani
“A gidan ubanki na zagi musulunci ??”