Kannywood
Rahama Sadau Tayi Babban Abun Arziki
MashaAllah. Jaruma Rahama Sadau Ta Aiwatar Da Wani Babban Abun Alkairi Inda Tace Ta Sadaukar Da Duk Kudin Data Samu A Fim Din Nadeeya Ga Mabukata.
Fim Din Nata Na Nadeeya Wanda Ta Shiryashi Tun Shekarun Baya, Yanzun Tayi Nasarar Nuna Fim Din A Sinima Inda Ta Bayyana Cewa Kudin Ta Sadaukar Dashi Ga Masu Gajiyayyen Karfi.
Tayi Bayanin Ne A Wani Tattaunawa Da Akayi Da Ita A Tashar Liberty Fm Kano.
https://m.youtube.com/watch?v=CSQWvWjeTQA
Wannan Zamu Iya Cewa Wani Babban Abun Alkairi Ne Jarumar Ta Samar Dashi, Sannan Muna Ganin Kamar Wannan Zaiba Wasu Jaruman Damar Aiwatar Da Wani Abun Alkairi Makamancin Haka.