Kannywood

Rahama Sadau Tama Wani Murtani Bayan Yace “Duwawu Kamar Na Kurciya”

Wani Mutum Ya Harsala Jaruma Rahama Sadau, Inda Yace Mata Da “Duwawu Kamar Na Kurciya” Inda Jarumar Tayi Mishi Martani Mai Zafi.

Kamar Yanda Muka Sani Ne, Jaruma Rahama Sadau Tana Daya Daga Cikin Jaruman Kannuwood Masu Jawo Cece Kuce, Inda Ko A Kwanakin Baya Jarumar Ta Jawo Wani Babban Cece Kucen Da Yaja Mata Mummunar Bakin Jini A Idon Duniya “Fati Washa Tayi Magana Akan Hotunan Da Rahama Sadau Ta Saki

Yanzu Yanzu Kungiyar Moppan Ta Kori Rahama Sadau Daga Kannywood

Wannan Sune Kadan Daga Cikin Cece Kucen Da Jarumar Ta Jawo.. Wannan Karon Bayan Ta Wallafa Wasu Sabbin Hotunanta A Shafinta Na Facebook

Rahama Sadau

Rahama Sadau

Rahama Sadau

Sai Wani Yayi Mata Comment Da Maganar Da Bata Mata Dadi Ba.. Take Yanke Sai Jarumar Ta Bashi Amsa Kamar Haka.

27 Comments

  1. Gaskiya maganar da yayi Bai kamata bah a matsayinsa na namiji, sai dai idan dama da biyu yayi maganar, Mai yakawo yace mata duwawu kamar na kurciya, shine Wanda ya fara maganar batsa a ciki, yanzu Kuma zakaji ana cewa Yar iska ka Dan ta mayar da martani, kuma ita keda gskia babu Wanda yakeson aci Masa fuska…

  2. Allah ya shiryemu yabamu ikon bin umarninsa koda bai dace da da,ayinmuba

  3. Allah y kyauta ni banga wani abu na burgewa ajikin rahama sadau ba sbd bata da maraba da qiran wasu mazan

  4. Itama ai abunda takeyi bai kmt bah da nassin Hadithi in gan tacce manzon allah s a w yace a qarshen duniya za ai wasu mata da kaya a jikin su amma tsiarara suke kuma wadannan matan ko kanshin alhanna bazasuji bah amma tana musulma ta maida hakan ba komai bah kuma wannan magana ce daga bakin da baya qarya annabi Muhammad saw Allah ya sa mudace

  5. Ni Wlh rahama bata taba bata min rai ba
    Domin kowa da yanda ya tsara rayuwarsa

  6. Wanda duk yai wannan furucin na cin fuska wawa neh Dan wawaye domin da ganinsa iyayensa Basu basa tarbiyyah bah..Wawa jaki kawai

Back to top button
error: Content is protected !!