Hotuna

Rahama Sadau Ta Saki Zafafan Hotunata

Jaruma Rahama Sadau Ta Saki Wasu Sabbin Zafafan Hotuna Na Wani Salon Shiga, Da Ba.a Saba Ganin Irinta Dasu Ba.

Sai Dai Hotunan Su Tada Qura Inda A Su Bayyana Gadon Bayanta A Bude.

Ga Hotunan Kamar Haka

4 Comments

  1. Gaskiya lamarin duniya yana bani tsoro . Sabida ni da nake neman hanyar shiga harkan film , sai gashi wasu mata suna so su bata sunan ma aikatar film ..

    Ya kamata a duba yanayin da wasu ‘yan matan masana’antar film suke ciki , sabida ita rayuwa tana juyawa ne , shikuma zamani yana shudewane .
    Wannan kadai ya ishemu ishara .

    Ina neman afuwa ga manyan musana’antar tace fina finai da su riqa sa hankali akan ‘yan matan musana’antar film .

    Allah ya bada ikon gyara , Allah ya daukaka masana’antar film a …

Back to top button
error: Content is protected !!