Kannywood

Rahama Sadau Ta Dawo KannyWood Da Zafinta

Jaruma Rahama Sadau Ta Dawo KannyWood A Karo Na Biyu Bayan Korar Karen Da Aka Mata Na Tsawon Lokaci, Inda Wannan Karon Jarumar Ta Sake Dawowa Da Karfinta.

Rahamar Ta Dawo Ne Tare Da Shirya Wani Sabon Series Dinta Mai Suna “Matar Aure” Ya Kuke Ganin Dawowar Nata Cikin KannyWood Shin Daga Yanzun Bazata Sake Aikata Wani Laifin Da Za.a Koreta Ba?

Kuma Tayaya Jarumar Ta Dawo Masana’antar KannyWood Bayan Ana Tunanin An Mata Koran Din Din Din Ne.

Amsar Wannan Tambayoyin Yana Wannan Bidiyon Idan Kun Kalla.

Zakuji Wasu Labaran Ma Bayan Wannan.

Back to top button
error: Content is protected !!