Kannywood

Rahama Sadau Ta Cika Shekaru 30 Cif Da Haihuwa

Shahararriyar Jarumar Fina Finan Hausa Dana Turanci, Rahama Sadau Ta Cika Shekaru Talatin Cif Da Haihuwa (30 Years).

A Cikin Satin Nan Ne Jarumar Ta Wallafa Hotunanta A Shafukan Sada Zumunta, Inta Ta Bayyana Cewa Ta Cika Shekaru Talatin Cif Cif A Duniya.

Rahama Sadau, Jaruma Ce Data Shahara A Fina Finan Hausa Turanci Harda Na Indiyanci, Inda A Baya Bayan Nan Fina Finan Da Ta Shirya Na Turanci Su Da Na Indiyanci Suketa Kara Yawa,

Rahama Sadau Yar Asalin Jihar Kaduna Wacce Ta Shafe Sama Da Shekaru Goma A Masana’antar KannyWood, Tana Da Burin Ci Gaba Sosai A Harkar Fina Finai, Musanam Ma Na Indiyan Ci.

Back to top button
error: Content is protected !!