Kannywood
Rahama Sadau Ta Cika Shekaru 29 da Haihuwa
Duk Da Cece Ku Ce Da Akema Rahama Sadau Kan Bude Jikinta, Sai Da Ta Sake Budewa A Wadannan Hotunan Na Cikanta Shekaru 29 Da Haihuwa. Rahama Sadau Din Dai Tayi Murnar Cika Shekarunta 29 Da Haihuwa Ranar 7 Ga Watan Disamba.
Maganganu Bai Hana Jarumar Yin Abin Da Tayi Ninya, Inda Wannan Karon Ma Jarumar Tayi Wasu Kalan Hotuna Da Video Domin Murnar Birthday Din Nata, Hakan Dai Mutane Suci Gaba Da Tofa AlbarKacin Bakinsu Kan Jarumar.
Ga Irin Hotunan Da Tayi.