Hotuna
Rahama Sadau Ta Bayyana A Filin Wasan PSG
Jarumar Kudanci Da Kuma Arewaci, Jaruma Rahama Sadau Ta Bayyana Cikin Filin Wasa Na Paris Saint Germain, Waton Parc De Princes.
Jarumar Ta Wallafa Hotunan Ne A Shafin Sada Zumunta Na Instagram Da Twitter,
Tun Kwanaki Dai Ake Ta Garin Jarumar Na Wallafa Hotunanta Na Shakatawa Daga Wurare Daban Daban Na Kasar Faransa.
Kalli Sauran Hotunan Anan