Kannywood

Rahama Sadau Sun Sake Taso SarKin Waka A Gaba

Rahama Sadau Da Nafisa Abdullahi Sun Sake Taso SarKin Waka A Gaba, Kan Cewa Idan Ya Isa Ya Kama Sunan Wacce Yakeyi Da Ita Yake Cewa Bata Da Tarbiyya Ko Fatiha Bata Iya Ba.

Sarkin Waka Yace Aje A Tambayi Fati Washa Halinsa, Itace Zata Fadi Cewa Wanene Shi, Har Yanzun Dai Qura Bata Lafa Ba. Inda Har Yanzun Ake Musayar Yawu Tsakanin Bangaren Nazir SarKin Waka Da Kuma Bangaren Yan KannyWood.

Inda SarKin Wakan Na Nuna Cewa Kamar Yan KannyWood Sun Tsani Almajirci, Sai Dai Suma Daga Bangaren KannyWood Din Sun Nuna Wannan Magana Ba GasKiya Bace Zargine Kawai Yakeyi Akansu.

Ga Cikakken Labari Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button