Labarai
Raddi Da Wani Malami Yayi Kan Mutuwar Kamal Aboki
Bayan Rasuwar Kamal Aboki, Wani Malami Ya Fito Yayi Zazzafar Raddi, Inda Yace Duk Wanda Ya Mutu Yana Comedy, Bashi Ba Rahamar Ubangiji.
Ananan Ana Ci Gaba Da Jimamin Mutuwar Shahararren Dan Wasan Barkwanci Kamal Aboki, Wanda Ya Rasu Ranar Litini 16 Ga Watan Daya, Sanadiyyar Hadarin Motsa Data Rutsa Dashi Daga Maiduguri Zuwa Kano.
Mutuwar Kamal Din Ya Jijjiga Mutane Da Dama, Inda Jaruman Tiktok Su Dinga Kuka Kan Rashin Na Abokin Nasu, Kamal Din Yana Kan Samun Shaida Na Gari, Daga Bangarori Da Dama.
Sani Malami Ya Fitar Da Wani Bidiyo Inda Yace Duk Wani Da Yake Qirqiran Labaran Karya Domin Yasa Mutane Nishadi Ko Dariya, (Comedy) Bashi Ba Rahamar Allah, Inda Malamin Ya Karanto Hadisi.
Ga Abin Da Malamin Ke Cewa, Duk Da Malamin Yasha Suka Sosai.