Video
Nura M Inua Album 2021 Zai Bada Mamaki
Bayan Jimawa Da Kuma Rashin Jin Sabbin Wakokin Nura M Inua, Mawakin Ya Fitar Da Wani Gajeran Video.
Inda Yake Rera Wasu Wakokin Da Zai Sako Su A Album Dinsa Na “Nura M Inua 2021 Album” Ga Videon Wakokin Da Zai Sake A Album Din Nashi.