Video
Nuhu Abdullahi Zaiyi Aure Menene Makomar Fati Washa?
Nuhu Abdullahi Zaiyi Aure Menene Makomar Fati Washa A Wajen Sa Yanzu?
Kamar Yanda Da Yawan Mutane Suka Sani, Nuhu Abdullahi Sun Sha Soyayya Da Fati Washa, Kwatsam Kuma Sai Ga Labarin Zai Aure Wata Daban Ba Ita Ba.
Ko Menene Makomar Soyayyar Su Kenan.
Kalli Videon Nan Domin Sani
Yayiwa kanta kuma Allah sa albarka
Allah yasanya alkhairi kuma yabada zaman lpy ameen da naku sadiq ADAMU
Dakyau
Toh mutanen duniya mene aciki Allah ne bai ita matansa bane ni afa hintana kenan