Kannywood
Ni Dan Izalah Ne Amma Ina Mauludin – Lawal Ahmad
Ni Ɗan Izala Ne – Kuma Ƴan Izala Ma Sun Yadda Da Maulidi Shiyasa Mu Ka Yi Shi a Shirin Izzar So – Cewar Jarumi Lawal Ahmad

Wannan ɓangare ne na hirar da mu ka yi da Lawal Ahmad (Umar Hashim a Izzar So) a cikin shirin mu na ‘Filin Fina-finan Hausa’ da mu ka gabatar a daren jiya Lahadi a Freedom Radio Kano.
Nagudu TV.
Mun Sami Damar Kawo Muku Bidiyon Da Lawal Ahmad Din Da Abokan Aikinsa Su Halarci Wani Wajen Taron Mauludin Annabi Muhammadu (S.A.W) Tare Da Abokan Sana’arsa.







