Kannywood

Naziru Ahmad Ya Bada Hakuri Bisa Kuskuren Da Yayi Wajen Ta’aziyyar Mahaifi AliNuhu

A Ranar 08/06/2020 dai muka kawo muku labarin rasuwar mahaifin tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki.

Abokan aikin Ali da dama sun hau shafukansu na sada zumunta inda suka tayashi Alhinin rashin da yayi.

Hafsat Idris na daya daga cikin wamda suka saka dakon Rasuwar Mahaifin Ali Nuhu, kuma Nazir Sarkin Waka ya rubuta a kasan sakon na Hafsat cewa ” Ow Good Allah ya bashi hakurin rashi”

Saidai daga baya ya bayyana cewa a masa Afuwa, God yaso ya Rubuta ba good ba, kuskuren Rubutune.

Back to top button
error: Content is protected !!