Video
Nayi Nadamar Fitowa A Fim Din Fatal Arrogance
Kwanakin Bayane Wasu Hotuna Na Jarumi Yakubu Muhammad Su Dinga Yawo A Shafukan Sada Zumunta
Wanda AKaga Jarumin Ya Fito A Matsayin Yan Yan Shi’a.
Hotunan Ya Jawo Cece Kuce Sosai Musanman Ma Ganin Yanda Aka Shirya Fim DiĀ Na “Fatal Arrogance” Kamar Batama Shi’an Suna Ne.
Sai Dai Jarumin Yayi Danasanin Fitowa A Wannan Matsayin Daya Fito A Wannan Shirin.
Inda Yayima Mutane Karin Haske Akan Labarin Fim Din A Wani Zantawa Da Yayi Da BBCHausa
Shiga Ku Kalli Cikakken Zantawan Da Akayi Dashi