Nayi Danasanin Shiga Siyasa – Inji Adam A Zango
Jarumi, Mawaki, Makidi Sannan Kuma Mai Shiryawa, Adam A Zango, Ya Bayyana Cewa Yayi Dana Sanin Shiga Siyar Dayayi .. Idan Bamu Manta Ba, Kwankin Bayane Mu Sami Labarin Adam Zango ya yi fatali da Buhari, Ya Koma Gidan Atiku a Guje
Sai Dai Ranar 23 Ga Watan Uku Na Shekarar Dubu Biyu Da Goma Sha Tara 23/03/2019, Ya Fitar Da Wani Sanarwa A Shafin Instagram Dinsa Cewa Yayi Dana Sanin Shiga Siyasar Da Yayi.. Sanarwar Ta Kunshi Kamar Haka ..
Shiga Harkar Siyasa A Wurina, Ba Karamar Kuskure Bane. Saboda Hakan Ya Jawo Wasu Masoyana Sun Zama Makiya Na, Don Haka Inason Inyi Amfani Da Wannan Dama, Inbawa Duk Wanda Na Batama Hakuri, Daga Yanzun Kuma Zan Mayar Da Hankalina Akan Sa,na,ata Zanci Gaba Da Kawo Muku Fina Finai Da Wakoki Masu Kayatarwa, Ina Sonku Masoyana Domin Idan Babu Ku Nima Babu Ni.. Nagode
Wannan Itace Sanarwar Tashi Daya Fitar ..