Video
Nayarda Na Shiga Wuta Akan Rahama Sadau – Wani Matashi
Wani Matashi Ya Fito Yayi Baran barama Akan Soyayyar Jaruma Rahama sadau, Inda Yace Shi Akan Ta Zai Iya Yarda A Sashi a wutar Laura, Wa’iyazu billah.
Wannan Matashi Dai Yayi Wannan Maganar ne A Wani bajoran Video Mai Sakwanni.
Videon matashin yata yawo A Shafin Sada Zumunta na Facebook Twitter Da Kuma Instagram. Videon Bai Tsaya Iya Nan Ba.. Har A Shafin YouTube Ya zazzaga
Kalli Yanda Abun Ya kasance
Sai Dai Daga Baya Ya Fito Cikin Wani Video Yace Abin Daya aikata subutar Baki Ne.. Kuma Yana neman yafiya