Kannywood
Naso Nayi Suna Da Kalmar Karuwanci A Twitter
Sabuwar Salma Na Cikin Shirin Kwana Casa’in Ta Bayyana Wani Labari. Inda Tace Taso Yayi Suna Da Kalmar Karuwanci A Shafin Twitter, Sai Kuma Ta Tuna Ita Musulma Ce Kuma ‘Yar Arewa.
Ta Bayyana Wannan Labarin Ne A Wani Gajeran Bidiyo A Shafinta Na Instagram Inda Tace Tazo Yin Posting Saita Rubuta Kalmar Karuwanci A Cikin Posting Din Nata Wato (Ashawo) Domin Idan Ta Sa Wannan Sunan Na Ashawo Tasan Nan Da Nan Zatayi Suna Kuma Zata Sami Mabiya Sosai.
Sai Dai Tayi Wani Tunanin Cewa Idan Tayi Haka. Hakan Bai Dace Ba Ganin Cewa Ita Musulma Ce Kuma ‘Yar Arewa
Ga Bayanin Nata Da Tayi Anan. Tayi Bayanin Nata Ne Cikin Yaren Turanci.







